Shugaban Afghanistan, Hamid Karzai ya zargi Amurka da kin bada hadin kai wajen bincike akan kisan 'yan kasar goma sha shida da wani soja Amurka ya yi a ranar Lahadin da ta gabata.
Shugabannin majalisar wakilan Najeriya na ganawa, bayan an zargi dayansu da aikata laifin neman cin hanci. A jiya ne shugabar hukumar dake kula da kasuwannin hannayen jari ta kasar, Mis Aruma Oteh, ta zargi dan majalisar.
Shugaban majami'ar Angilan a duniya baki daya, Rowan Williams ya sanar da cewar zai yi murabus daga mukaminsa a karshen wannan shekarar.
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea za ta kara da kulob din Benfica a gasar cin kofin zakaru na nahiyar turai a matki na kwata-final.
Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya Fifa ta ce ta samu kwarin gwuiwa da yadda aka warware rikicin da ya dabaibaye harkar kwallon kafa a Najeriya.
Jami'an Manchester City sun jinkirta tattaunawa a kan makomar kocin kungiyar, Roberto Mancini, har zuwa karshen kakar wasanni ta bana.
Ministan Wasanni na Najeriya, Mallam Bolaji Abdullahi, da Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya, Alhaji Aminu Maigari, sun gana da FIFA.
Yadda ake shirye-shiryen gasar Olympics ta London wanda za a yi a bana. Kasashe daban daban tare da 'yan wasan motsa jiki suna horo don tunkarar gasar.
Kungiyoyin agazawa yara na duniya sun ce matsalar cin zarafin kananan yara ta hanyar lalata da su tana kara yawaita a kasashen Afrika ta yamma. Ko me ke kawo tarnaki wajen shawo kan matsalar?
A filin Taba Kidi Taba karatu na wannan makon, munn tattauna kan yadda ake samun masu maula a birnin Landon, da kuma yadda wani barawo ya yi amfani da cincin a matsayin bam domin yin sata.
A daidai lokacin da wa'adin da gwamnatin Najeriya ta deba na shiga cikin jerin kasashen duniya ashirin da suka fi karfin tattalin arziki ke kara matsowa, har yanzu ana cigaba da fuskantar matsalar karancin wutar lantarki a kasar.
A cikin shirin na wannan makon za ku ji cikakken bayani a kan cutar Noma, watau zaizaiyar baki. Cutar dai tana kama yara ne masu shekaru 2 zuwa 6. Galibi dai rashin tsaftar baki ne ke janyo ta.
Grammar, vocabulary, pronunciations tips, quizzes...
Shawarwari a kan amfani da harshe a aikin watsa labarai
Yahoo ya kai karar Facebook a Amurka Kalli02:17
Fashewar rumbun makamai a Tarayyar Congo Kalli01:04
Shiri na musamman kan cikar BBC shekaru 80 Kalli01:23
Taron kasashen duniya kan kasar Somalia Kalli02:20
Microsoft ya zargi Google da yin coge